<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>537</hymn_number>
<title>Wanda Ya Bi Yesu LW537</title>
<lyrics>[V1]
 [Wa za ya tsayar rana zuwa Yesu,
 Wa za ya tsaya rana zuwansa.] 2x

[V2]
 Wanda ya bi Yesu
 Sai ya ɗaga hannu.
 Wanda ya bi Yesu
 Sai ya buga hannu
 Wanda ya bi Yesu
 Sai ya yi rawa-ah.</lyrics>
</song>